Freedom Radio

Hukumar EFCC ta musanta rahoton kama Rochas


Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta  EFCC ta musanta rahotannin da ke cewa, ta kama tsohon gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha.

A cewar Hukumar ta EFCC babu kamshin gaskiya cikin labaran da ke yawo cewa ta kama Rochas Okorocha.

Tun farko dai kafofin yada labarai, sun yi ta yada cewa, hukumar EFCC ta kama Rochas Okorocha tare da matar sa.Source link

Related posts

An nada kyaftin Rabi’u Yadudu shugaban hukumar FAAN –

Naija Digest

Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ta ware ranar da zata saurari karar Jami’yyar PDP

Naija Digest

Abdul’aziz Garba Gafasa ya sake zama shugaban majalisar dokokin jihar Kano

Naija Digest